Dandalin Fasahar Fina-finai

Sinopsis

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

Episodios

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda masana ke ba da gudunmawa don bunkasa masanaantar Kannywood

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda masana ke ba da gudunmawa don bunkasa masana'antar Kannywood

  11/01/2020 Duración: 20min

  Shirin dandalin fasahar fina-finai tare da Hauwa Kabir ya yi duba kan yadda fitattun masu ilmi ke sake bada gudunmawa wajen bunkasa harkokin fina-finan Hausa.

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimman labaran masanaantun shirya Fina-finai na Kannywood, Nollywood da Bollywood

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimman labaran masana'antun shirya Fina-finai na Kannywood, Nollywood da Bollywood

  03/08/2019 Duración: 20min

  A cikin wannan shirin tare da Hauwa Kabir za ku ji yadda ta tabo muhimman batutuwa a masana'antun shirya fina-finai na Kannywood Bollywood da kuma Nollywood, ayi saurare lafiya.

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Wasu daga cikin matsallolin da yan wasan Fim ke fuskanta a Duniya

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Wasu daga cikin matsallolin da yan wasan Fim ke fuskanta a Duniya

  20/07/2019 Duración: 20min

  A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-Finai,Hawa Kabir ta mayar da hankali ga rayuwar yan Fim a Najeriya da wasu kasashe da suka hada da India,musaman labarin da wasu mutane ke bayar na mutuwar yan wasan Fim.  

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Wasu daga cikin matsallolin da masu shirya fina-finai ke fuskanta a Najeriya

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Wasu daga cikin matsallolin da masu shirya fina-finai ke fuskanta a Najeriya

  25/05/2019 Duración: 20min

  A cikin shirin Dandalin fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu ruwa da tsaki a Duniyar Fim a Najeriya,wanda suka kuma bayyana mata irin manyan ayuka  da suke yi domin raya sashen fim ,banda haka irin kalubalen da suke fuskanta,musaman wajen rubuta Fim.    

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - An yi nasarar sulhunta manyan jaruman Kannywood a Najeriya

  Dandalin Fasahar Fina-finai - An yi nasarar sulhunta manyan jaruman Kannywood a Najeriya

  20/04/2019 Duración: 20min

  A cikin shirinmu na wannan makon tare da Hauwa Kabir, za ku ji yadda shugabannin hadakar hukumar da ke kula da shirya fina-finan hausa a Najeriya ta yi nasarar sulhunta manyan Jaruman masana'antar wato Ali Nuhu da Adam A Zango.

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda rikici ya kunno kai tsakanin manyan jaruman Kannywood

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda rikici ya kunno kai tsakanin manyan jaruman Kannywood

  14/04/2019 Duración: 20min

  Da alama sabuwar baraka ta barke tsakanin manyan Jamruman Kannywood bayan wasu kalamai da Jarumi Adam A Zango ya furta na cewa babu tarbiyya a cikin masana'antar, asha sauraro Lafiya.

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - Shirin bunkasa masanaantar shirya fina-finai ta Kadawood a Kaduna

  Dandalin Fasahar Fina-finai - Shirin bunkasa masana'antar shirya fina-finai ta Kadawood a Kaduna

  06/04/2019 Duración: 20min

  Shirin a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda 'yan wasan hausa a jihar Kaduna ta arewacin Najeriya ke fadi-tashin ganin sun kafa masana'antar shirya fina-finai ta Kadawood don kaucewa dogaro da Kannywood da ke Kano.

 • Dandalin Fasahar Fina-finai - kalubale wajen shirya fina-finai a Najeriya

  Dandalin Fasahar Fina-finai - kalubale wajen shirya fina-finai a Najeriya

  16/03/2019 Duración: 20min

  A cikin shirin dandalin Fina-finai Hawa Kabir ta duba irin kalubalen da masu shirya fina-finai ke fuskanta wajen shirya fina-finai a arewacin Najeriya,duk da cewa suna bukatar karin taimako daga hukumomin kasar. Ta samu zantawa da wasu daga cikin masu ruwa tsaki a duniyar Fina-Finan Najeriya.

 • Hanyoyin da ake amfani da su wajen shirya Fim a Arewacin Najeriya

  Hanyoyin da ake amfani da su wajen shirya Fim a Arewacin Najeriya

  19/01/2019 Duración: 19min

  Haoua Kabir a cikin shirin dandalin fasahar fina-finai ta tattauna da wasu daga cikin masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya,sun kuma yi mata bayani dangane da hanyoyin da ske amfani da su wajen rubuta fina-finai,shirya fim dama saka shi kasuwa.

 • Ci gaban da aka samu a duniyar yan Fim a Najeriya

  Ci gaban da aka samu a duniyar yan Fim a Najeriya

  01/12/2018 Duración: 20h00s

  A cikin shirin dandalin fina-finai Hauwa Kabir ta mayar da hankali tareda duba irin ci gaban da aka samu a duniyar Fina-finai a Najeriya. Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar Fim  a Najeriya cikin shirin dandalin fasahar fian-finai.

 • Rayuwar mawaka a Najeriya

  Rayuwar mawaka a Najeriya

  17/11/2018 Duración: 20h00s

  Shirin dandalin fasahar fina-finai na wannan mako zai mayar da hankali zuwa rayuwar mawaka a Najeriya. Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da daya daga cikin mawakan hausa na Najeriya.  

 • Sagir Mustapha dan yaro kan : Rawar da mawaka ke takawa wajen fadakar da alumma

  Sagir Mustapha dan yaro kan : Rawar da mawaka ke takawa wajen fadakar da al'umma

  20/10/2018 Duración: 20h00s

  Shirin a wannan karon Hauwa Kabir ta tattauna da Sagir Mustapha dan yaro mawaki kuma mai bada umarni kan irin gudunmawar da mawaka ke bayarwa musamman wajen gina harkokin fina-finan hausa a tarayyar Najeriya.

 • Zantawa da jarumin fina-finan Hausa Baballe Hayatu

  Zantawa da jarumin fina-finan Hausa Baballe Hayatu

  13/10/2018 Duración: 20h00s

  A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan mako, Hauwa Kabir ta zanta ne da shahrarren jarumi a masana'antar fina-finai ta Kanywood Baballe Hayatu.

 • Matasa a Najeriya sun soma rungumar sanaar Fina-Finai

  Matasa a Najeriya sun soma rungumar sana'ar Fina-Finai

  22/09/2018 Duración: 20h00s

  A cikin shirin Dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da matasa da suka rungumi sana'ar  fina-finai a Najeriya. Najeriya na daya daga cikin kasashen Afrika dake taka gaggarumar rawa a Duniyar fina-finai kama daga Nollywood.

 • Dandalin Fasahar Fina finai

  Dandalin Fasahar Fina finai

  15/09/2018 Duración: 20h00s
 • Rawar da Shehu Hassan Kano ke takawa a fannin bunkasa harkar fina-finai

  Rawar da Shehu Hassan Kano ke takawa a fannin bunkasa harkar fina-finai

  08/09/2018 Duración: 20h00s
 • Rawar da Furodusa ke takawa a fagen shirya Film

  Rawar da Furodusa ke takawa a fagen shirya Film

  01/09/2018 Duración: 20h00s
 • Dalilan da ke sanyawa a jima ana fafatawa da wasu Jarumai a masanaantar Kannywood

  Dalilan da ke sanyawa a jima ana fafatawa da wasu Jarumai a masana'antar Kannywood

  18/08/2018 Duración: 20h00s

  Shirin na yau tare da Hauwa Kabilar ya yi duba kan dalilan da ke sanya wasu jarumai jimawa suna haskawa a masana'antar Kannywood yayinda wasu kuma ana fara yayinsu sai a watsarsu.

 • Dalilan da ke hana matasan yan film tashe a Najeriya

  Dalilan da ke hana matasan 'yan film tashe a Najeriya

  11/08/2018 Duración: 20h00s
 • Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu

  Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu

  28/07/2018 Duración: 20h00s

  Shirin Dandalin Fasahar fina-finai na wannan lokaci da Hauwa Kabir ke gabatarwa ya tattauna da AbdulAzizi Muhammad M. Shariff, kan wasu muhimman al'amuran da suka shafi fin-finai, da suka hada da, hakkin mallaka da kuma wasu dalilan da suk sanyawa a jinkirta sakin fim.

página 1 de 5

Informações: