Tambaya Da Amsa

Me ye ma'anar kalmomin Kano da Katsina?

Informações:

Sinopsis

Shirin TAMBAYA DA AMSA da wanan mako  tareda Nasiru Sani ya kuma amsa tambaya da wasu suka aiko mana kan muhimmanci Garin Goma na Jamhuriya Dimokradiyar Congo ga 'yantawayen M23. Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani