Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
An fara shari'ar mutanen da ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:38
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A ranar Laraba ne aka fara shari’ar wasu mutane da ake zargi da hannu a wani yunƙurin kifar da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu gaban wata babbar kotu da ke Abuja. Gwamnatin Najeriya ta shigar da tuhume-tuhume guda 13 kan mutane shida, waɗanda suka haɗa da Janar mai ritaya, wani Kaftin ɗin sojan ruwa mai ritaya, da kuma wani sufeton ɗansanda. Karon farko kenan da aka ga shari’ar zargin yunkurin juyin mulki a kotun farar hula, sabanin yadda aka saba gani a bariki ko kuma kotun soji. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.