Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan dokar samar da mataimakin shugaban ƙasa a Kamaru
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:00
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Majalisun dokokin Kamaru sun amince da dokar da ke bai wa shugaba Paul Biya damar ƙirƙiro muƙamin mataimakin shugaban ƙasa da ke iya maye gurbin shugaban idan buƙatar hakan ta taso. Wasu dai na kallon hakan a matsayin yunƙurin da Biya ke yi domin tsara wanda zai gaje shi, a daidai lokacin da ake gaba da ɗiga ayar tambaya dangane da yanayi lafiyar shugaban mai shekaru 93 a duniya. Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakke shirin tare da Nasiru Sani.