Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan yadda yaƙin Gabas ta tsakiya ya haddasa tsadar kayan masarufi

Informações:

Sinopsis

An shiga mako na huɗu da barkewar rikicin Yankin Gabas ta Tsakiya, inda ɓangarorin da ke hannu a rikicin ke ci gaba da kai wa juna hare-hare tare da kashe mutane da kuma lalata cibiyoyin makamashi. Tuni dai hakan ya haifar da tashin goron zabi ga farshin abubuwa da dama sanadiyar hauhawar farashin mai a kasuwar duniya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Kabiru Yusuf