Lafiya Jari Ce
Yadda Najeriya ta tashi tsaye wajen yaƙi da cutar kansar bakin mahaifa
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:07
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin Lafiya jari ce a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluman baya-bayan nan da ke nuna yadda mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar bakin mahaifa ko kuma cervical cancer duk shekara a Najeriya, alƙaluman da ke da matuƙar tayar da hankali, ganin yadda wannan cuta ke kisa ba ƙaƙƙautawa ga duk waɗanda suka kamu da ita. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.........