Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan yadda ambaliya ke yin ɓarna a wasu biranen Afrika
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:33
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Ambaliyar ruwa na ci gaba da yin ɓarna a wasu biranen ƙasashen Afrika, inda ko a baya-bayan nan ta laƙume rayuka fiye da 600 a ƙaramar hukumar Mokwa ta jihar Nejan Najeriya yayin da tituna suka fara cika da ruwa a wasu ƙananan hukumomin jihar Kano, baya ga babban birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar da aka samu iftila’in ambaliyar a kwanakin baya. Ya ya matsalar ta ke a yankunan ku, ko wani mataki kuke ɗauka don ganin kun kare kanku daga iftila’in ambaliyar ruwan yayin da daminar bana ta sauka? Shin ko akwai wasu matakai da gwamnatocinku ke ɗauka?